Botanix – Mujalla akan shuke-shuke

Botanix Hausa

Archive of all articles

There you can find all articles which are available in this language section of Botanix.

Category: Duk Bado Bishiya mai bada ‘ya’ya yanayin kaxanya Ciyawa Dokoki akan noman shuke-shuke Kwakwa Qwari Shuke-shuken qasashen qetare Shuke-shuken ruwa

Author:

Vangare: Shuke-shuken ruwa

Batutuwa akan noman shuke-shuken ruwa

Lotun xin Hindiya (Nelumbo nucifera)

picture

Fulawar Lotus xin Hindiya

Lotus xin Hindiya (Nelumbo nucifera) bishiyar ruwa ce mai kyau ganyenta kore ne wanda yakan taso akan ruwa. Fulawarta mai ruwan hoda ana samunta a jikin reshe ta xago santimita da yawa a saman ruwa.

Ana xaukar Fulawar Lotus xin Hindiya da matuqar girmamawa musamman lokacin bukunkuna ga mabiya addinin Buda. Shukar ta dace da ci a wajen xan adam; duk da cewa ana amfani da tsabar da kuma saiwarta a wajen shirya abincin gargajiya a baki xayan Gabas maso Kudancin Asiya. Ana noma Lotus xin Hindiya kamar yadda ake shuka bado. Babu wahala wajen noma wannan shuka a yanayinmu; sai dai kawai mutum ya san yaya ake yi!

Lahadi 24.12.2023 07:24 | buga | Shuke-shuken ruwa

Noman shukar clover mai ganye huxu (Marsilea quadrifolia)

picture

Shuka Mai Ganye Huxu (Marsilea quadrifolia) shukar ruwa ce da ganyenta yayi kama da na clovers. Ko ka san sunan shukar ruwa da clover ba su da dangantaka? Savanin haka – duk sunayen na kwatanta wasu xabi’oi ne na waxannan shuke-shuken ado masu ban mamaki waxanda ba safai akan gansu a lambu ba a duniya.

Lahadi 24.12.2023 07:19 | buga | Shuke-shuken ruwa

Continue: 1-2 Tafi saman ma’ajiya

Dangane da KPR

Logo of KPR - Qungiyar Manoman Lambu ta Slovakiya
KPR - Qungiyar manoman lambu qungiya ce ta qasa-da-qasa. Qara karatu...
Yi musayar ra'ayinka dangane da noman shuke-shuke. Rubuta batu akan lambu, shuke-shuke, noman shuke-shuke da sauransu kuma ka buga shi a yarenka a mujallarmu ta Botanix! Ka tuntuvemu domin qarin bayani.

Category: Duk Bado Bishiya mai bada ‘ya’ya yanayin kaxanya Ciyawa Dokoki akan noman shuke-shuke Kwakwa Qwari Shuke-shuken qasashen qetare Shuke-shuken ruwa